Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An raba kur'anai sama da 3000 ga musulmin kasar Burnai, wanda hukumar kula da ayyukan addini ta kasar ta dauki nauyin rarrabawa a fadin kasar. An raba kur'anai sama da 3000 ga musulmin kasar Burnai, wanda hukumar kula da ayyukan addini ta kasar ta dauki nauyin rarrabawa a fadin kasar. 509612