IQNA

Fin Din Shahid Javid Za A Fara Watsa shi A Talabijin Din Sahar

Bangaren fasaha; Bisa la'akari da gabatowar lokacin gudanar da tarukan Ashura, yanzu haka tashar talabijin din nan ta sahar tashirya domin nuna fim din Shahid Javid.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Tehran cewa; Bisa la'akari da gabatowar lokacin gudanar da tarukan Ashura, yanzu haka tashar talabijin din nan ta sahar tashirya domin nuna fim din Shahid Javid. Bisa la'akari da gabatowar lokacin gudanar da tarukan Ashura, yanzu haka tashar talabijin din nan ta sahar tashirya domin nuna fim din Shahid Javid. 509426