Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na islamiccouses cewa; Za a gudanar da wani zaman tattaunawa a Birmingham na kasar Birtaniya dangane da hanyoyin da musulmi suke bi domin samun kudaden shigarsu kasar ta Birtaniya. Za a gudanar da wani zaman tattaunawa a Birmingham na kasar Birtaniya dangane da hanyoyin da musulmi suke bi domin samun kudaden shigarsu kasar ta Birtaniya. 510251