IQNA

Wani Taro Da Za A gudanar Kasar Ukrain Zai Dubi Kan rayuwar Imam Rida (AS)

Bangaren fasaha; A cikin wata mai kamawa ne za a gudanar da wani zaman taro da zai yi dubi a kan rayuwar Imam Rida (AS) wanda za a gudanar a kasar Ukrain.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kasar Ukrain cewa; A cikin wata mai kamawa ne za a gudanar da wani zaman taro da zai yi dubi a kan rayuwar Imam Rida (AS) wanda za a gudanar a kasar Ukrain. A cikin wata mai kamawa ne za a gudanar da wani zaman taro da zai yi dubi a kan rayuwar Imam Rida (AS) wanda za a gudanar a kasar Ukrain. 510158