Bangaren rahoto; Mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah na gudanar da tarukan watan Muharram a cikin kasar Danmark, domin tunawa da shahadar Imam Hussain (AS) da iyalan gidan manzon Allah (SAW)
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a wani bayani day a nakalto daga shafin internet na wata kafar yada labarai an bayyana cewa; Mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah na gudanar da tarukan watan Muharram a cikin kasar Danmark, domin tunawa da shahadar Imam Hussain (AS) da iyalan gidan manzon Allah, Bayanin ya ci gaba da cewa Mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah na gudanar da tarukan watan Muharram a cikin kasar Danmark, domin tunawa da shahadar Imam Hussain (AS) da iyalan gidan manzon Allah. 512777