IQNA

An fitar Da Kalanda Ta Shekarar 2010 Da Ke Dauke Da Hadisai

Bangaren fasaha da al'adu; An fitar kalanda ta shekarar 2010 da ke dauke da hadisai da bayanai kan muhimman abubuwan da suka faru a ranakun tarihi, da kuma ranakun hutu na dukkanin watanni.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fitar kalanda ta shekarar 2010 da ke dauke da hadisai da bayanai kan muhimman abubuwan da suka faru a ranakun tarihi, da kuma ranakun hutu na dukkanin watanni. Bayanin ya ci gaba da cewa An fitar kalanda ta shekarar 2010 da ke dauke da hadisai da bayanai kan muhimman abubuwan da suka faru a ranakun tarihi, da kuma ranakun hutu na dukkanin watanni. 513314