Bangaren fasaha; An sake kawata rubutun littafin kur'ani mai tsarki wanda ya kwashe tsawon shekaru kimanin 150 ana ajiye da shi, wanda aka saka ma launin ruwan gwal.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An sake kawata rubutun littafin kur'ani mai tsarki wanda ya kwashe tsawon shekaru kimanin 150 ana ajiye da shi, wanda aka saka ma launin ruwan gwal. Bayanin ya ci gaba da cewa An sake kawata rubutun littafin kur'ani mai tsarki wanda ya kwashe tsawon shekaru kimanin 150 ana ajiye da shi, wanda aka saka ma launin ruwan gwal. 513312