IQNA

An Gudanar Da Tarukan Raya Ranakun Ashura A Kasar Swedden

Bangaren ala'adu da fasaha; An gudanar da wani zaman taro na tunawa da ranakun Ashura a kasar Swedden, wanda mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da ke zaune a kasar suka gudanar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da wani zaman taro na tunawa da ranakun Ashura a kasar Swedden, wanda mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da ke zaune a kasar suka gudanar. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wani zaman taro na tunawa da ranakun Ashura a kasar Swedden, wanda mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da ke zaune a kasar suka gudanar. 513288