IQNA

An Gabatar Da Wata Makala Kan matsayin Qods A Birinin Aman

Bangaren al'adu da fasaha; An gabatar da wata makala kan matsayin Qods a wurin al'ummar musulmi, a lokacin gudanar da wani zaman taro a birin Aman fadar mulkin kasar Jordan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gabatar da wata makala kan matsayin Qods a wurin al'ummar musulmi, a lokacin gudanar da wani zaman taro a birin Aman fadar mulkin kasar Jordan. Bayanin ya ci gaba da cewa An gabatar da wata makala kan matsayin Qods a wurin al'ummar musulmi, a lokacin gudanar da wani zaman taro a birin Aman fadar mulkin kasar Jordan. 513751