IQNA

An Bude Wani Bajr Koli Mai Take Gwagwarmayar Palastinawa A Syria

Bangaren al'adu da fasaha; An bude wani zaman taro kan mai taken fasaha acikin gwagwarmayar palastinawa, wanda ake gudanarwa a birnin Damascus na kasar Syria, tare da halartar mutane da dama.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a wani rahoto day a nakalto daga kamfanin dilalncin labaran kasar Syria an bayyan acewa; An bude wani zaman taro kan mai taken fasaha acikin gwagwarmayar palastinawa, wanda ake gudanarwa a birnin Damascus na kasar Syria, tare da halartar mutane da dama. An bude wani zaman taro kan mai taken fasaha acikin gwagwarmayar palastinawa, wanda ake gudanarwa a birnin Damascus na kasar Syria, tare da halartar mutane da dama. 513752