IQNA

An Yi Allawadai Da Keta Alfar Ranar Ashura Da Wasu Suka Yi

Bangaren zamantakewa; An yi Allawadai da keta alfarmar ranar ashura da wasu masu tayar da tarzoma suka yi a cikin birin Tehran a ranar Ashura domin kawo hatsaniya a cikin al'umma.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; An yi Allawadai da keta alfarmar ranar ashura da wasu masu tayar da tarzoma suka yi a cikin birin Tehran a ranar Ashura domin kawo hatsaniya a cikin al'umma. Bayanin ya ci gaba da cewa An yi Allawadai da keta alfarmar ranar ashura da wasu masu tayar da tarzoma suka yi a cikin birin Tehran a ranar Ashura domin kawo hatsaniya a cikin al'umma. 515312