IQNA

An Bayar Da Wasu Littafan Imam Khomeini (RA) Ga Masallacin Imam Hussein(AS)

Bangaren fasaha da al'adu; An bayar da wasu daga cikin littafan da marigayi Imam Khomeini (RA) ya rubuta da na jagoran juyin juya hali ga masalalcin Imam Hussein (AS) da kasar Kuwait.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; An bayar da wasu daga cikin littafan da marigayi Imam Khomeini (RA) ya rubuta da na jagoran juyin juya hali ga masalalcin Imam Hussein (AS) da kasar Kuwait. Bayanin ya ci gaba da cewa An bayar da wasu daga cikin littafan da marigayi Imam Khomeini (RA) ya rubuta da na jagoran juyin juya hali ga masalalcin Imam Hussein (AS) da kasar Kuwait. 515545