Bangaren al'adu da fasaha; An bude kasuwar baje kolin littafen Indiya karo na sha tara tare da halartar marubuta Iraniyawa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ikna ta watsa rahoton cewa; wannan kasuwar baje koli ta littafen Indiya ta kasa da kasa da kuma ta kumshi littafen Musulunci da wasu aka wallafa su a hukumar kula da al'adu da dangantaka ta Musulunci da kuma muassisoshi da ke shirya kasuwannin baje koli na Iran sun halarci wannan guri tare da hadin guiwar ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a wannan kasa ta Indiya.
532313