IQNA

A Tailand Ne Za A Bude Baje Kolin Littafai Na Dindindin Na Jami'ar Almustapha (AS)

Bangaren ilimi da nazari: a kasar Tailand ne za a bude kasuwar baje koli ta littafai ta dindindin ta jami'ar Almustapha (AS) Al'alami kuma tawagar yan majalisar dokoki ta Iran karkashin jagorancin Abu Turabi mukaddashin shugaban majalisar za a bude a birnin Bankuk fadar mulkin Tailand.
Daga kudu maso gabacin Asiya ne cibiyar da kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; a kasar Tailand ne za a bude kasuwar baje koli ta littafai ta dindindin ta jami'ar Almustapha (AS) Al'alami kuma tawagar yan majalisar dokoki ta Iran karkashin jagorancin Abu Turabi mukaddashin shugaban majalisar za a bude a birnin Bankuk fadar mulkin Tailand. Wannan kasuwar baje koli za ta yi aiki ne karkashin sa idon cibiyar kasa da ksa ta jami'ar Almustapha(AS) al'alami kuma a makon day a gabata ne tawagar yan majalisar dokokin Iran ta halarci taron hadin guiwar yan majalisu karo na dari da ashirin da biyu inda a dabra da haka suka ziyarci wannan kasuwar baje koli ta littafai.


557962