IQNA

Taron Mai Taken Hadarat Muhammad(SWA) Annabin Rahma A Makdoniya

Bangaren kasa da kasa: Taron da aka yi wa taron Hadarat Muhammad (SWA) annabin rahama da hadin guiwar Musulunci a Makdoniya MIB suka shirya a a ranar lahadi biyar ga watan Ordebehesh shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a Iskopiye babban birnin jamhuriyar Makdoniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta samanyoluhaber ta watsa rahoton cewa: Taron da aka yi wa taron Hadarat Muhammad (SWA) annabin rahama da hadin guiwar Musulunci a Makdoniya MIB suka shirya a a ranar lahadi biyar ga watan Ordebehesh shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a Iskopiye babban birnin jamhuriyar Makdoniya. A wajen wannan taro an samu halartar makaranta kur'ani da mahardata dam asana daga kasashen Turkiya,Makadoniya,Albaniya da Kosovo kuma wadanda suka halarat da gabatar da jawabi sun yi magana da bayani ne kan takaitaccen tarihin rayuwar Annabin Rahama tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka da kuma yadda yake ma'amala da makiyansa.

568704