A wannan karo wannan mujalla ta Na'ura ta kumshi labarai da suka shafi addini da kafafen watsa labarai da duniyar yau
,harkokin mata da isa ga kamala,sanayya kan yara da dabbobi a kur'ani da ziyarori da sauran labarai masu gamsarwa suna daga cikin irin labaran da wannan mujalla ta kumsa. Har ila yau bukukuwa na addini da kuma bayanai na Hauza da bincike na hankali da tattaunawa tare da hujjatul islam wal muslim Dokta Parsaniya da kuma iya mulki . A wani bangare kuma da yin dubi kan takaitaccen tarihin rayuwar Ayatullah Shahid Muhammad Mahdi Khalisi. Wannan mujalla tana karkashin kungiyar da ke kula harkokin kur'ani nay an jami;a ta kasa ga kuma adreshinsu http://qurancity.ir/bayan da www.bayanmag.ir har ila yau ga masu bukatar ganin suna iya ziyartar wannan adreshin www.qurancity.ir