IQNA

An Girmama Kafofin Yada Labaran Musulunci Da Suka Yi Kwazo

Bangaren kasa da kasa, An girmama kafofin yada labarai da suka yi a taron kafofin watsa labaran mulunci da aka gudanar a matsayi na kasa da kasa a birnin Tehran.
Kamfanin dilalncin labaran kur'ani na Iqna ya habarta cewa dan rahotonsa daga dakin gudanar da taruka na hukumar radiyo da talabijin Iran ya habarta cewa, an girmama kafofin yada labarai da suka yi a taron kafofin watsa labaran mulunci da aka gudanar a matsayi na kasa da kasa a birnin Tehran, da ya hada gidajen radiyo da na talabijin.

Ya ci gaba da cewa dukkanin wadanda aka girmama sun nuna muhimman abubuwan da suka aiwatar a cikin wannan shekara na isar da sakonin na wayar da kan al'ummomin duniya dangane da koyarwar Musulunci.

Daga cikin gidajen radiyo da na talabijin da aka girmama akwai an cikin gida da kuma wadanda suke na kasashen ketare, gami da wasu daga cikin kamfanonin dillancin labarai na kasa da kasa.

674065