Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin Kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta kungiyar duniya mai kula da harda ya watsa rahoton cewa; A ranar ashirin da bakwai ga watan Mihr na wannan shekara ta dubu daya da dari nuku da tamanin da tara hijira Shamsiya aka girmama wadanda suka jagoranci shirya gasar karatun kur'ani mai girma a kasar Benin. Wannan gasar karatun kur'ani mai girma an samu halartar kamfanoni guda arba'in kuma an gudanar da wannan gasar karatun kur'ani mai girma cikinkaso biyu bangaren maza da kuma bangaren ata kuma an girmama wadanda suka lashe wannan gasar.
679340