Bangaren da ke kula da harkokin kur'ani a jiya ne makaranta kur'ani mai girma da ke cikin tawagar maniyata aikin hajji na bana daga jamhuriyar Musulunci ta Iran suka gabatar da karatun kur'ani mai girma a birnin Madina cikin salon karatun kur'ani tara da kuma gabatar da wasu wake guda biyu da suka shafi addini da kuma gabatar da kiran salla guda hudu duka a jiyan biyar da watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.