IQNA

Lokaci Ya Yi Na Aikewa Da Asar A Gasar Duniya Ta Tunawa da Ali Asgar (AS)

13:13 - November 01, 2010
Lambar Labari: 2023497
Bangaren kasa da kasa;lokacin aikewa da abubuwan fasaha a bangarori daban-daban na shiga gasar duniya ta tunawa da Ali Asgar (AS) da komitin al'adu da fasaha ya fitar.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; lokacin aikewa da abubuwan fasaha a bangarori daban-daban na shiga gasar duniya ta tunawa da Ali Asgar (AS) da komitin al'adu da fasaha ya fitar. Parviz Iskandar Pur Kharami shugaban komitin al'adu da fasaha a cibiyar da ke kula da shirya wannan gasar ta kasa da kasa ta Ali Asgar (AS) a wata tattaunawa ce day a yi da kamfanin dillancin labarai na Ikna ne ya tabbatar da hakan.


683122

captcha