IQNA

Taron Al'ummomi Da Addinai Kan Muhimmancin yafewa A Faransa

Bangaren kasa da kasa; taron fahimtar juna day a hada kabilu da al'ummomi da mabiya addinai dangane da muhimmancin fahimta da yafewa juya a matsayin alkali da za a gudanar a kasar faransa.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta millebabordes ya watsa rahoton cewa; taron fahimtar juna day a hada kabilu da al'ummomi da mabiya addinai dangane da muhimmancin fahimta da yafewa juya a matsayin alkali da za a gudanar a kasar faransa. A al'adu na al'umma wayayya ta duniyarmu a yau tana da wani matsayi na musamman da kuma take bukatuwa dam asana da manazarta ta fannoni daban daban na al'umma da zamantakewar al'umma da hakan zai taimaka masu wajen fahimtar juna da magance matsalolin da za su iya fuskanta a rayuwarsu a tsakanin mabiya addinai daban-daban kuma bayyana dalilan sabanin da suke da shi shi kansa kasawa ce.

706788