Bangaren kasa da kasa, Babban malamin gwamnatin kasar Lebanon Muhammad Rashid Qabbani ya aike wa shugaban kasar ta Lebanon sakon taya murnar kirsimati tare da sauran mabiya addinin kiristanci a kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Beirut fadar mulkin kasar Lebanon cewa, babban malamin gwamnatin kasar Lebanon Muhammad Rashid Qabbani ya aike wa shugaban kasar ta Lebanon sakon taya murnar kirsimati tare da sauran mabiya addinin kiristanci a kasar Lebanon.
Rahoton ya ci gaba da cewa kamar yadda aka saba a kowace shekara malamin gwamnatin kasar Lebanon Muhammad Rashid Qabbani ya aike wa shugaban kasar ta Lebanon sakon taya murnar kirsimati tare da sauran mabiya addinin kiristanci na kasar.
Ya ci gaba da cewa kamar yadda aka saba a kowace shekara malamin gwamnatin kasar Lebanon Muhammad Rashid Qabbani ya aike wa shugaban kasar ta Lebanon sakon taya murnar kirsimati tare da sauran mabiya addinin kiristanci na kasar baki daya.
718584