Bangaren kasa da kasa:bayan halaratar taro karo na sha uku da cibiyar bincike da ilimin Musulunci ta hanyar na'ura mai kwakwalluwa ta Nur a birnin Qum a babba mafi fice na kasuwar baje koli ta IT da masana'antu da dangantaka ta Duniya cebit ya zama babban kwajin dafi ta fuskar na'ura.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar ta Iran ne ya watsa rahoton cewa;
bayan halaratar taro karo na sha uku da cibiyar bincike da ilimin Musulunci ta hanyar na'ura mai kwakwalluwa ta Nur a birnin Qum a babba mafi fice na kasuwar baje koli ta IT da masana'antu da dangantaka ta Duniya cebit ya zama babban kwajin dafi ta fuskar na'ura. Muhsin Mas Ce shugaban hulda da jama'a ta kasa da kasa a cibiyar bincike ta na'ura mai kwalkwalluwa da ilimi addinin Musulunci ta Nur da ke birnin Qum a wata tattaunawa da ya yi da kamfanin dillancin labarai na Ikna ya ce burin halartar cibiyar Nur a wannan kasuwar baje koli ta kasa da kasa ta Cibit karo na ashirin da biyar shi ne samun tajruba da kwarewa.
725159