IQNA

Bangaren kasa da kasa; a karo na sattin da biyu an kawo karshen bada horo ga limaman masallatai da masu yada addininin musulunci da aka fara tun ranar ashirin da uku ga watan Bahman shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a jami'ar Shuara a birnin Riyad na kasar Saudiya kuma horan da aka kawo karshensa a ranar hudu ga watan Isfan.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa; a karo na sattin da biyu an kawo karshen bada horo ga limaman masallatai da masu yada addininin musulunci da aka fara tun ranar ashirin da uku ga watan Bahman shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a jami'ar Shuara a birnin Riyad na kasar Saudiya kuma horan da aka kawo karshensa a ranar hudu ga watan Isfan.Wannan horo ko shakka babu zai kara taimakawa malamai da limaman wajan isar da sakon musulunci da yada addinin musulunci tare da sanin salon gabatar da jawabai a gaban jama'a.

752553