IQNA

Yi Wa Ma'aiki Sati Miliyon Dari A Turkiya Ya Samu Karbuwa

Bangaren al'adu da fasaha:musulmi sun amsa kiran hadin guiwar kungiyoyin zmantakewa da na taimakekkeniya na siverej Ikra der a kasar Turkiya da ta kira yi musulmin kasar a wani taron gagarami na yi wa ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa salati miliyan dari daya.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; musulmi sun amsa kiran hadin guiwar kungiyoyin zmantakewa da na taimakekkeniya na siverej Ikra der a kasar Turkiya da ta kira yi musulmin kasar a wani taron gagarami na yi wa ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da kuma alayan gidansa salati miliyan dari daya.A makon farko na fara wannan aikin alheri an yi salatin annabi miliyon goma sha biyar kuma za a ci gaba da gudanar da wannan aikin alheri har zuwa karshen watan Farvardin kamar yadda Husein Shukr daya daga cikin shugabannin da suka shirya wannan aikin .


757762