Bangaren ilimi da nazari :a kasar Indiya an gudanar da wani zama kan muhimmancin koyar da harshen farisanci a musulunci da aka gudanar a ranar sha biyu ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da kuma kungiyar Azamat ce ta gudanar a kolejin ilimin mata ta Deyband .
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a kasar Indiya an gudanar da wani zama kan muhimmancin koyar da harshen farisanci a musulunci da aka gudanar a ranar sha biyu ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da kuma kungiyar Azamat ce ta gudanar a kolejin ilimin mata ta Deyband. Mahalarta taron sun nuna gamsuwarsu kan bayania dam asana harshen farisanci da malamai suka yi dangane da muhimmancin wannan harshe da kuma irin rawar da yake takawa wajan yada addinin musulunci a tsakanin kasashe da al'ummomi .
757791