IQNA

19:18 - April 16, 2011
Lambar Labari: 2106587
Bangaren siyasa da zamantakewa, za a gudanar da wani zaman taro na karawa juna sani kan nazari dangane da kare hakkokin daliban makarantun addinin muslunci a kasar Thailand, wanda hakan zai bayar da damar sanin halin da suke ciki da yadda ake kare hakkokinsu a bangaren ilimi da abin da ya yi kama da hakan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, za a gudanar da wani zaman taro na karawa juna sani kan nazari dangane da kare hakkokin daliban makarantun addinin muslunci a kasar Thailand, wanda hakan zai bayar da damar sanin halin da suke ciki da yadda ake kare hakkokinsu a bangaren ilimi da abin da ya yi kama da hakan na bangarorin karatunsu.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan zaman taro zai yi dubi kan hanyoyin da ya kamata a bi domin saka hannayen jari wanda hakan zai iya habbaka dukkanin bangarori na yawon shakatawa da bude a cikin kasashen musulmi, musamman idan aka yi la’akari da irin muhimmancin da wannan bangare yake da shi a cikin kasashen musulmi.
Za a gudanar da wani zaman taro na karawa juna sani kan nazari dangane da kare hakkokin daliban makarantun addinin muslunci a kasar Thailand, wanda hakan zai bayar da damar sanin halin da suke ciki da yadda ake kare hakkokinsu a bangaren ilimi da abin da ya yi kama da hakan na karatu.
774065
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: