Bangaren siyasa da zamantakewa: shugaban kasar afganistan ya yi nuni da cewa Saudiya da dole ta dauki matakai da suka dacev na kawo karshen tashin hankula da rikice-rikice da kuma tabbatar da sulhu a kasashen musulmi da fitowa kara cewa; kasashen muslmi na bukatar hadin kai da kuma tabbatar da sulhu mai dorewa.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; shugaban kasar afganistan ya yi nuni da cewa Saudiya da dole ta dauki matakai da suka dacev na kawo karshen tashin hankula da rikice-rikice da kuma tabbatar da sulhu a kasashen musulmi da fitowa kara cewa; kasashen muslmi na bukatar hadin kai da kuma tabbatar da sulhu mai dorewa.Wannan furici na shugaban kasar Afganistan Hamid Karzayi wani hannunka mai sanda ne yake yiwa shugabannin kasar Saudiya musamman idan aka yi la'akari da halin rikici da tashin hankali da sauran kasashen musulmi ke ciki a yau.
775589