IQNA

Babbar Tarba Da Aka Yi Wa Cibiya Buga Littafai Ta Andishe Islami A Bosniya

Bangaren al'adu da fasaha:Hamid Rida Itminan mai kula da ofishin yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a Sarayovo ya bada labarin yadda aka yi wa cibiyar buga littafai ta andishe islami inda manyan malaman ilimi.addini,masana al'adu ,yan siyasa na kasar Bosniya.





Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ne ya watsa rahoton cewa; Hamid Rida Itminan mai kula da ofishin yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a Sarayovo ya bada labarin yadda aka yi wa cibiyar buga littafai ta andishe islami inda manyan malaman ilimi.addini,masana al'adu ,yan siyasa na kasar Bosniya.Wannan tarba da girmawa wakilan wannan cibiyar buga littafai na andishe islami na nuni da yadda ake daukan lamarin day a shafi rubuce-rubuce da yada ilimi da al'adu da muhimmanci a wannan kasa.


780306