Bangaren al'adu da fasaha, an samar da wani kamfanin dillancin labarai na muslunci a kasar Ukraine, wanda zai mayar da hankali kan muhimman labaran da suke da dangantaka da siyasar kasar, da kuma abubuwan da ke kai da komowa a cikin lokutan nan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na islamsng an bayyana cewa, an samar da wani kamfanin dillancin labarai na muslunci a kasar Ukraine, wanda zai mayar da hankali kan muhimman labaran da suke da dangantaka da siyasar kasar, da kuma abubuwan da ke kai da komowa a cikin lokutan nan, da kuma labarai da suka danganci harkokin tattalin arziki.
Bayanin ya ci gab ada cewa kasar Auzbakistan wadda day ace daga cikin kasashen musulmi da ta shahara ta fuskacin tarihin addini da kuma rubuce-rubuce, wadanda ba a gushe ba har inda yau take ana yin amafani da sua a duniyar musulmi, amma a halin yanzu kasar tana fuskatar karancin makarntu, da hanyoyi na bunkasa ilimin addinin msulunci.
Majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Auzbakistan ta gudanar da zama, domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci mabiya addinin muslunci na kasar, musamman ma matsalolin da suke fuskanta ta fuskacin karancin ilimin addinin muslunci.
A wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na islamsng an bayyana cewa, an samar da wani kamfanin dillancin labarai na muslunci a kasar Ukraine, wanda zai mayar da hankali kan muhimman labaran da suke da dangantaka da siyasar kasar, da kuma abubuwan da ke kai da komowa a cikin lokutan nan, da kuma labarai da suka danganci harkokin tattalin arzikin kasar.
812887