Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; An buga da rarraba sabon bugon kur'ani da aka yi wa wasu sauyesauye a kasar Katar kuma ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a kasar ce ta dauki dawainiyar yin hakan.A daidai lokacin fara gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa da ta kumshi yara sattin da uku da sha shidda daga cikinsu sun fit one daga kasashen larabawa an rarraba kur'ani mai girma da kuma yan kasar ta Katar domin hakan ya bada dama da kawo sauki a karatun kur'ani mai girma.
Buga da rarraba sabon bugon kur'ani da aka yi wa wasu sauyesauye a kasar Katar kuma ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a kasar ce ta dauki dawainiyar yin hakan.A daidai lokacin fara gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa da ta kumshi yara sattin da uku da sha shidda daga cikinsu sun fit one daga kasashen larabawa
819149