Bangaren fasaha da al'adu, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro da zai hada da baje koli na kayan tarihi da ake danganta su zuwa ga manzon Allah (SAW) da kuma sahabbansa a babban birnin Kualampour na kasar Malazia, da nufi fito da matsayin addini muslunci.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadawar na yanar gizo an bayyan acewa, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro da zai hada da baje koli na kayan tarihi da ake danganta su zuwa ga manzon Allah (SAW) da kuma sahabbansa a babban birnin Kualampour na kasar Malazia, da nufi fito da matsayin addini muslunci a tarihi.
A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na nasij an bayyana cewa, za a fara gudanar da wani zaman taro na bayar da horo kan hardar kur'ani mai tsarki a birnin Riyad fadar mulkin kasar Saudiyya, wadda ta kebanci mata 'yan makarantun sakadandare na kasar, a babban dakin taruka na katafaren otel din nan na Kasar.
Bayanin ya ci gaba da cewa a wannan zaman taro za a horar da yaran ne kan muhimman hanyoyin koyon harda, inda suka hada da karatun da kuma tajwidi, inda malamai daga cikin makaranta da kuma wasu daga cikin alkalan da suka saba jagorancin gasar kur'ani.
823846