IQNA

Taron Kasa Da Kasa Kan Abincin Halal A Pakistan

Bangaren kasa da kasa: taron kasa da kasa da ya shafi abubuwan ci da sha na halaliya da za a gudanar a ranekun ashirin da uku da ashirin da hudu ga watan Azar mai zuwa na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya da zummar fadada kamfanonin abinci na halayiya da tare da hadin guiwar jamhuriyar musulunci ta Iran da za a gudanar a garin Lahur na kasar Pakistan.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; taron kasa da kasa da ya shafi abubuwan ci da sha na halaliya da za a gudanar a ranekun ashirin da uku da ashirin da hudu ga watan Azar mai zuwa na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya da zummar fadada kamfanonin abinci na halayiya da tare da hadin guiwar jamhuriyar musulunci ta Iran da za a gudanar a garin Lahur na kasar Pakistan. Wannan wata dam ace ga kamfanonin ciki da wajen kasar ta Pakistan domin nuna abubuwa da suke yi da suka shafi abubuwan cid a sha na halaliya da kuma bawa al'umma damar ganewa idonta abubuwan da kamfanonin suke yi .

875465