Bangaren kasa da kasa; a daidai lokacin da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ko fadi tashin ganin ta canja tarihin musulunci da na kudus mai tsarki ta hanyoyi da salon makirce-makirce iri iri day a hada da kona kur'anai a masallatan da suka cinnawa wuta a Palasdinu sai gashi jaridar HaArtas da ke fito daga Haramtaccciyar kasar Isra'ila ta bada labarin baje kolin takardun kur'anai da suka dadde a tarihi.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a daidai lokacin da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ko fadi tashin ganin ta canja tarihin musulunci da na kudus mai tsarki ta hanyoyi da salon makirce-makirce iri iri day a hada da kona kur'anai a masallatan da suka cinnawa wuta a Palasdinu sai gashi jaridar HaArtas da ke fito daga Haramtaccciyar kasar Isra'ila ta bada labarin baje kolin takardun kur'anai da suka dadde a tarihi.Wannan kasuwar baje kolin daddeddun takardun kur'ani mai tsarki a birnin Kudus mai tsarki wani maida martini ne ga gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da a kullum take kula makirce-makirce da salon iri riri na ganin ta ruguza abubuwan tarihi da ked a dangantaka da kasashen musulmi da tarihin musulunci amma a kullum hakonsu baya cimma ruwa . a ranar daya ga watan Aban na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne aka fara wannan kasuwar baje kolin.
885622