Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci tai ran ne ya watsa rahoton cewa; kungiyar gwagwarmaya ta hamas Islami a Palasdinu ta yi Allah wadai da kusa da lalalta masallacin Yata da ke kewayen garin Khalili da ke tsakiyar gurin da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila .hari da mamayen da sojojin Haramtacciyar kasar isra'ila suka kai wa gidajan Palasdinawa a yankin da kuma yadda suka ruguza masallacin yata wani lamarin ne na cin fuskar musulunci da kokarin takalar fada da kuma suke yin Allah wadai da kaukausar murya kan wannan aikin ganganci da wuce gonad a iri.
905113