Bangaren kasa da kasa: duk da yawaitar Karin bukatu a tsakanin musulmi na bude makarantun addaini a wannan kasar dominn yayansu su sami ilimi a karantun addini amma gwamnatin kasar ta tsanannta takaita makarantun addini a wannan kasa.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; duk da yawaitar Karin bukatu a tsakanin musulmi na bude makarantun addaini a wannan kasar dominn yayansu su sami ilimi a karantun addini amma gwamnatin kasar ta tsanannta takaita makarantun addini a wannan kasa. A daidai lokacin da ake kara samun mabukata da masu son yin karatu a makarantun addini a kasar Britaniya amma kash gwamnatin kasar na takaita bada izinin bude makarantun addini sabanin sauran takwarorinsu dab a na addini ba a wannan kasar da ke raya kare hakkin addini da hakkin dan adam.
908262