IQNA

An kawo Karshen Taron Kan Kur'ani Da Matsayinsa A Tsakanin Musulmi A Jodan

13:55 - December 17, 2011
Lambar Labari: 2240047
Bangaren kasa da kasa; a karon farko an kawo karshen taron kasa da kasa dangane da kur'ani mai girma da kuma matsayinsa a tsakanin musulmi da kuma wayewar al'ummomin musulmi da aka gudanar a ranar ashirin da hudu ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a kasar Jodan.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a karon farko an kawo karshen taron kasa da kasa dangane da kur'ani mai girma da kuma matsayinsa a tsakanin musulmi da kuma wayewar al'ummomin musulmi da aka gudanar a ranar ashirin da hudu ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a kasar Jodan.Jaridar Aldastur da aka bugawa a kasar Jodan ta kawo labarain wannan taro na kasa da kasa; da t ace an samu halartar manyan malamai da jami'ai da ke kula da harkokin kur'ani a kasashe daban na muisulmi da wadanda ban a musulmi ba kuma tun ranar ashirin da daya ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in ne aka fara gudanar da wannan taron na kasa da kasa tare da kawo tarihin sabkar kur'ani da duk wani abu da ke da dangantaka da kur'anin sai kuma masanyar ra'ayoyi da kungiyoyi da mu'assisoshi masu buga kur'ani mai girma suka yi a bangarori daban daban na yada kur'ani da matsalolin da suka fuskanta a yammaci da gabaci.

916550

captcha