IQNA

An Fara Gudanar da Taron Kasa Da Kasa Na Tattalin Arziki Da Saka Yari

Bangaren kasa da kasa: a karo na takwas an fara gudanar da taron kasa da kasa na tattalin arziki da sanya hannayen jari na musulunci a birnin Doha fadar mulkin kasar Doha kuma a ranar ashirin da takwas na watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne aka fara wannan taro.



Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa : a karo na takwas an fara gudanar da taron kasa da kasa na tattalin arziki da sanya hannayen jari na musulunci a birnin Doha fadar mulkin kasar Doha kuma a ranar ashirin da takwas na watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne aka fara wannan taro.Wannan taro a wannan karo an ba shi taken ci gaba mai daurewa da kuma ci gaban tattalin arziki mai karbi da kwaro ta mahangar musulunci . A wannan taro na kasa da kasa an samu halartar kungiyoyin tattalin arziki da cibiyoyi dam asana harkolin tattalin arziki da wakilan bankoki da cibiyoyin kudi da kwararru kan harkokin tattalin arziki daga kasashe arba'in na duniya da suka halarci wannan taro domin bayar da gudummuwarsu kan wannan taro.

919338