IQNA

An Ci Gaba Da Gasar Karatun Kur'ani A Saudiya Da Yan Takara 33

16:37 - December 21, 2011
Lambar Labari: 2243020
Bangaren kasa da kasa; a kwana na biyu na gasar karatun kur'ani ta kasa da aksa karo na talatin da uku na wannan gasar ta harder kur'ani da tajwidi da kuma tafsirin kur'ani mai girma ta kasa da kasa a kasar saudiya a ranar ashirin da takwas ga watan Azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in an akarawa ne tsakanin mahardata talatin da uku a bangarori daban daban na wannan gasar.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa : a kwana na biyu na gasar karatun kur'ani ta kasa da aksa karo na talatin da uku na wannan gasar ta harder kur'ani da tajwidi da kuma tafsirin kur'ani mai girma ta kasa da kasa a kasar saudiya a ranar ashirin da takwas ga watan Azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in an akarawa ne tsakanin mahardata talatin da uku a bangarori daban daban na wannan gasar.daga cikin wadannan mahardata kur'ani za zabi hudu daga cikinsu domin zuwa zagaye na karshe na wannan gasar wadanda a cikinsu za a zabi wanada ya zo na daya da na biyu da na uku da kuma wanda ya zo a matsayi na hudu bayan ana la'akari da dokokin karatun kur'ani da na tajwidi da kuma iya fassarar ayoyin kur'ani mai girma. Wannan gasar karatun kur'ani ta kasa da aksa da ake gudanarwa a kasar Saudiya tana daga cikin gasar karatun kur'ani mafi girmna da daukan hankali a duniya a wannan bangare na gasar karatun kur'ani da tafsiri.


919144

captcha