IQNA

An Samar Da Wata Shahada Ta Musulunci A Rasha

Bangaren ilimi da nazari: Islam News ne a shafinsa na Internet ya bayar da labarinncewa; a Rasha an kammadar da wata hanayr ta bayar da shahada ta musulunci ta hanyar sadarwa .


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Islam News ne a shafinsa na Internet ya bayar da labarinncewa; a Rasha an kammadar da wata hanayr ta bayar da shahada ta musulunci ta hanyar sadarwa .Wannan jami'a da kuma za a rika karbar shaida ne da bayanai da suka shafi kowa ne mutum kan akidarsa 'adabi da tarihi da al'adu na musulunci da kuma sauran bangarori na addini da falsafa dad a sanin harsuna da halayyar musulmi da sauarn fannoni da mutum zai iya bayar da bayani.

919622