Bangaren ilimi da nazari: an gudanar da bukin nuna littafai na musulunci da ked a sunayen tafsirin kur'ani da fikihu musulunci da Abdalsharif Bakazade ya rubuta a cikin harshen tajikistanci kuma an nuna wadannan littafai ne a garin Doshambe na kasar ta Tajikistan.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: an gudanar da bukin nuna littafai na musulunci da ked a sunayen tafsirin kur'ani da fikihu musulunci da Abdalsharif Bakazade ya rubuta a cikin harshen tajikistanci kuma an nuna wadannan littafai ne a garin Doshambe na kasar ta Tajikistan.A ranar ashirin da takwas ga watan azar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne aka nuna wadannan littafai inda aka samu halaratar malamai da masana yan kasar ta Tajikistan kuma aka gabatar da jawabai kuma a lokacin da wanda ya rubuta wadannan littafai ke jawabi a gaban wadanda suka halarci wannan taron ya yi bayani kan dalilin day a say a rubuta da watsa wadannan littafai guda biyu day a ce domin ya bawa al'ummar Tajikistan damar fahimta da sanin addini da kur'ani mai tsarki da usul fikihu da addinin musulunci.
919389