Bangaren kasa da kasa: Tushen shifga da karbar addinin musulunci a Austriya yana komawa ga karnoni bayan day a zarta shekaru dari uku da suka gabata lokacin da musulmi suka tafi wannan kasa a hanyarsu ta kasuwanci.
Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Tushen shifga da karbar addinin musulunci a Austriya yana komawa ga karnoni bayan day a zarta shekaru dari uku da suka gabata lokacin da musulmi suka tafi wannan kasa a hanyarsu ta kasuwanci.Su wadannan yan kasuwa sun tafi kasar ta Austriya net un karni na sha takwas miladiya kuma maharba da masu kamin kifi yan kasar Indonosiya da masu kai rakuma yan kasar Afganistan ne suka kai wa al'ummar Austriya addinin musulunci da a halin yanzu ake samin karuwar masu karbar musulunci a wannan kasar . A shekara ta dubu biyu da daya yan kasar ta Austriya dari shida da arba'in da daya ne suka karbi musulunci yayinda a sheka ta dubu biyu da shida sun kai dubu goma da sha hudu.
921349