Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na cewa, an sanar da sunan sakataren kwamnitin shiray gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa ta Daliban jami’a na kasashen musulmi wadda za a gudanar a karo na hudu a jamhuriyar musulunci ta Iran tare da halartar masana da kuma malaman jami’oi.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan jam’iya tan ada manufofi na siyasa da suka yi daidai da mahnarta, ta yadda take son saka addini ya zama shi ne ma’anu a cikin dukaknin lamurranta na siyasa, haka nan kuma idan ta samu karbuwa a wajen al’ummar kasar tana sa ran za ta kawo gagarumin canji.
‘Yan siyasa da wasu daga cikin masana da kuma malamai sun kafa wata jam’iyar masu kishin islama a kasar Libya wanda shi ne karon farko da hakan ta kasance wadda ta kwashe shekaru arba’in da biyu karakshin mulkin kama karya na tsohon jagoran kasar.
Sanar da sunan sakataren kwamnitin shiray gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa ta Daliban jami’a na kasashen musulmi wadda za a gudanar a karo na hudu a jamhuriyar musulunci ta Iran zai taimaka wajen gaggauta kammala shirye-shiryen gasar.
953044