IQNA

Tarjamar Tafsiri Na Kur'ani A Cikin Yaren Farisanci Da Peshtu

17:48 - February 16, 2012
Lambar Labari: 2275341
Bangaren harkokin kur'ani : an fassara kur'ani mai girma a cikin harsunan Farisanci Da Peshtu gay an makaranta dake daukan karatu a matakin tsakatsakiya kuma cibiyar kula da karatunkur'ani ta balal a jamhuriyar musulunci ta Afganistan ta dauki dawainiyar tarjama wannan littafi a cikin wadannnan harsuna biyu masu muhimmanci a wannan kasa.




Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: an fassara kur'ani mai girma a cikin harsunan Farisanci Da Peshtu gay an makaranta dake daukan karatu a matakin tsakatsakiya kuma cibiyar kula da karatunkur'ani ta balal a jamhuriyar musulunci ta Afganistan ta dauki dawainiyar tarjama wannan littafi a cikin wadannnan harsuna biyu masu muhimmanci a wannan kasa.Said Ahmad Huseini shugaban wannan cibiyar ta kur'ani ta Balal a kasar ta Afganistan ya bayyana cewa; fassara kur'ani a cikin wadannan littafai guda biyu da kuma aka tattaro bayani da madogara daga littafan shi'a da sunna wata hanya ce mai kyau musamman idan aka yi la'akari da cewa wadannan littafe an dauki tsawon lokaci wajan bincike da tsari mai kyau domin samin dammar gudanar da aiki na gari da kuma kowa zai gamsu da wannan aiki da aka aiwatar cikin nucuwa da tsari mai inganci.
953926

captcha