IQNA

Gasar Nuna Karewa A Rubutun Kur'ani A Fdain Kasar Rasha

17:07 - February 23, 2012
Lambar Labari: 2279462
Bangaren al'adu da fasaha: jami'ar kasa da kasa ta Kafkaz yanki mai cin gashin kansa a kasar Rasha ta fara karbar takardu da abubuwa da duk wanda yak e son halartar gasar kasa da kasa ta nuna gwarewa da fasaha ta bangaren rubutu na kur'ani mai giram kuma an bawa kowa dammar nuna tasa kwarewa da sa'arsa.

Kamfanin dillancin labarai na ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani mai tsarki a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: jami'ar kasa da kasa ta Kafkaz yanki mai cin gashin kansa a kasar Rasha ta fara karbar takardu da abubuwa da duk wanda yak e son halartar gasar kasa da kasa ta nuna gwarewa da fasaha ta bangaren rubutu na kur'ani mai giram kuma an bawa kowa dammar nuna tasa kwarewa da sa'arsa. Za a ci gaba da karbar abubuwa da kowane mai son shiga wanna gasar ya lakanta har zuwa ranar goma ga watan Shahrivar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in da daya hijira shamsiya kuma za a bayyan aranar fara wannan gasar a nan gaba sai dai kawai a ce kar a bari a barka kai da ke sha'awar shiga wannan gasar kuma ka lakanci wannan fanni na fasaha da zane zaner da rubuce rubuce musamman rubuce rubucen addini.
958329
captcha