Bangaren siyasa da zamantakewa: Muhammad Muhammadi Fard ya jaddada cewa: daya daga cikin ayyukan cibiyoyi da muassisoshi bayan isan da sakon jamhuriyar musulunci ta Iran a ketare akwai bangaren taimakawa mabukata kuma wannan daya ne daga cikin mahangogin imam Khomeini .

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: Muhammad Muhammadi Fard ya jaddada cewa: daya daga cikin ayyukan cibiyoyi da muassisoshi bayan isan da sakon jamhuriyar musulunci ta Iran a ketare akwai bangaren taimakawa mabukata kuma wannan daya ne daga cikin mahangogin imam Khomeini .
991271A