IQNA

An Buga Wani Littafi Da nufin Yada Gaba Da Kiyayya Da Rarrabar Kawunan Musulmi

Bangaren al’adu da fasaha, an buga tare da wani littafi da aka dangata shi da mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da nufin kawo baraka da rarraba kawunan mabiya addinin muslunci a kasar Indonesia wanda makiya musulunci tare da munafukai daga cikin musulmi masu yi makiya aiki ne suka shirya hakan.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa na nahiyar Asia cewa, an buga tare da wani littafi da aka dangata shi da mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da nufin kawo baraka da rarraba kawunan mabiya addinin muslunci a kasar Indonesia wanda makiya musulunci tare da munafukai daga cikin musulmi masu yi makiya aiki ne suka shirya hakan domin cimma boyayyar manufarsu kan addinin muslunci.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan littafi ya kunshi kalamai na batunci ga wasu daga cikin sahabban manzon Allah da wasu daga cikin matansa, wanda hakan ba zai yi dukaknin musulmi shi da sunna dadi ba, amma kuma a lokaci guda wadanda suka rubuta wannan littafi tare da bugfa shi da yada shi suna kokarin danganta dukkan wannan aiki da suka yi na bata sahabban manzo da matansa ga mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah.
An buga tare da wannan littafi ne da aka dangata shi da mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da nufin kawo baraka da rarraba kawunan mabiya addinin muslunci a kasar Indonesia wanda makiya musulunci tare da munafukai daga cikin musulmi masu yi makiya aiki ne suka shirya hakan kamar yadda suka saba yia tsawon zamuna. 1003993