IQNA

Mummunan Aikin Gwamnatin HKI A Yankin Gabas Ta Tsakiya Ya Yi kamari

Bangaren kasa da kasa:makirce makircen gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma barazanar kai wa jamhuriyar musulunmci harin soji duk wata dubara da fakewa c eta yawo da hankulan al'ummomin duniya na mantar das u lamarin day a shafi al'ummar palasdinu da kuma irin jinin fararen hula Palasdinawa ta ke zubarwa da wuce gonad a irin da take tabkawa a yankin gabas ta tsakiya.


Kamfanin dillancin labarai na ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani a nan jamhuriyar mausulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: makirce makircen gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma barazanar kai wa jamhuriyar musulunmci harin soji duk wata dubara da fakewa c eta yawo da hankulan al'ummomin duniya na mantar das u lamarin day a shafi al'ummar palasdinu da kuma irin jinin fararen hula Palasdinawa ta ke zubarwa da wuce gonad a irin da take tabkawa a yankin gabas ta tsakiya.Istfan Sairiz mai kula cocin Hadarat Isa kuma shugaban hadin kungiyoyin kiristoci a Britaniya a wani taron day a hada shugabannin manyan addinai na duniya wato addinin kiristanci da na musulunci a kan Baitul Makadushi.

1019393