Bangaren fikira da ilimi, an buga tare da yada wani littafi mai sunamaktabar Muhammadi a cikin harshen pashtu a kasar Afghanistan wanda yake bayani kan sira da tarihin manzon Allah da iyalan gidansa tsarkaka da kuma irin abubuwan da yake koyar da dan adam kasantuwar dukkanin rayuwarsa darasi ce.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an buga tare da yada wani littafi mai sunamaktabar Muhammadi a cikin harshen pashtu a kasar Afghanistan wanda yake bayani kan sira da tarihin manzon Allah da iyalan gidansa tsarkaka da kuma irin abubuwan da yake koyar da dan adam kasantuwar dukkanin rayuwarsa darasi ce ga dukkanin ‘yan adam.
Bayanin ya ci gaba da cewa, kasar Jamus na da musulmi da yawansu ya haura miliyan hudu a fadin kasar, saboda haka wannan jami’a ta dauki nauyin bayar da karatu kan muhimman abubuwan da ya kamata masu jagorancin masallatai su koya kafin fara limanci, wanda kuma malaman addinin muslunci ne za su koyar da su a jami’a bisa tsari na karatun digiri.
Gudanar da wani shiri na musamman dangane da bayar da horo ga limaman masallatai na kasar Jamus, wanda jami’ar Snaburg ta kasar za ta dauki nauyin aiwatar da shi tare da hadin gwai da cibiyoyin mabiya addinin muslunci, hakan na da matukar alfanu ga musulmi.
A halin yanzu akwai limaman masallatai sama da dubu takwas a fadin kasar Jmaus, kuma akasarinsu mutanen kasar Turkiya dasuke je kasar daga bangaren gwamnatin Turkiya, wadanda ba su da cikakkiyar masaniya kan harshen jamusanci. 1036771