IQNA

Ranar 25 Ga Watan Ordibehesht Za A fara Gasar Kur’ani Ta 32 A Iran

22:43 - April 06, 2015
Lambar Labari: 3100056
Bangaren kur’ani, an bayyana ranar 25 ga watan Ordibehesht a matsayin ranar gudanar da gasar karatun kur’ani mai tsarki karo na 32 a jamhuriyar musulunci ta Iran.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a ranar 25 ga watan Ordibehesht za a fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki  wanda yay i daidai da ranar Mab’as na aiko manon (SAW) da za a gudanar a birnin Tehran.
Wanann gasar dai tana daya daga cikin irinta na duniya da ake gudanarwa tare da halartar makaranta da mahardata daga kasashen duniya musamamn na musulmi da kuma wasu wadnda ban a musulmi musamman ma daga kasashen nahiyar Asia da kuma nahiyar turai.
Wannan gasa na samu halartar makaranta daruruwa, kamar yadda alakan sukan zo ne daga kasashe daban-daban, wanda hakan ya bayar da damar samun fahimtar juna da kuma Karin karfafa sauran makaranta na cikin ida gami da masu zuwa daga sauran kasashe kan lamarin kur’ani mai tsarki.
Daga karsehn gasar dai akan bayar da kyautuka ga wadanda suka nuna kwazo a dukaknin bangarorin da aka gudanar da gasar, kamar yadda kuma akan bayan da kyutuka na bai daya ga dukaknin mahalarta.
3096882

Abubuwan Da Ya Shafa: iran
captcha